Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi. Mahalarta zauran sun tattauna kan wani rahoton bakin duniya da ya ce Najeriya ce kasa ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai dora kashi 10 cikin 100 kan danyen man Canada daga yau Asabar. Sauran kayayyakin Canada za su sha harajin kashi 25 cikin 100.
A yau Alhamis, motocin safa-safa dauke da fursunoni Falasdinawa suka bar kurkukun Isra’ila, bayan rudanin da aka samu yayin sakin Yahudawa 3 da ‘yan kasar Thailand 5 da ‘yan gwagwarmayar gaza suka yi ...
Uganda ta tabbatar da barkewar annobar Ebola a Kampala, babban birnin kasar, inda mutumin farko da aka tabbatar yana dauke da cutar ya mutu a jiya Laraba, kamar yadda ma’aikatar lafiyar kasar ta bayya ...
Bayan da Amurka ta nuna cewa za ta janye wasu daga cikin kudaden tallafin da ta ke bayarwa a bangarori daban daban na harkokin duniya, tuni aka shiga kokawa.