Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hannu kan umarnin zartarwa da ke daura harajin kashi 25 cikin 100 kan kayayyakin da ake shigo wa da su daga kasashen Canada da Mexico da kuma harajin kashi 10 ...
Fitacciyar mawakiyar dai ba ta taba lashe kyautar kundin wakoki ba duk da lashe kyautar Grammy 32, fiye da kowane mawaki.
Mutane 6 ne suka mutu a cikin wani jirgin daukar marasa lafiya da ya yi hadari a birnin Philadelphia na Amurka, a cewar ...
A ranar Alhamis ne aka kwashe dakaru a sansanonin sojin Congo da ke lardin Bukavu don karfafa tsaro a wuraren da ke kan ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi. Mahalarta zauran sun tattauna kan wani rahoton bakin duniya da ya ce Najeriya ce kasa ...
Da alamun shirye-shiryen gudanar da babban taron hafizan Alkur’ani Mai Girma sun kankama a Abuja, inda manyan allunan sanarwa ...
Jiya Alhamis ‘yan majalisar dokokin Amurka, sun yi nazarin irin tasirin da matakin shugaba Donald Trump, na dakatar da ...
Wani dan jarida da ke Goma, ya fada wa Muryar Amurka ta wayar tarho cewa ana ci gaba da artabu a yankin tashar jirgin sama da ...
A sakon da ya wallafa a shafinsa na X, dan takarar shugaban kasar jam’iyyar PDP a zaben 2023, yace kame da gurfanarwa maras ...
Birane kamar su Abala Tanout Tahoua Zinder da Yamai na daga cikin irin wadanan wurare da sufetoci masu aikin bincike suka ...
Ana tuhumarsa ne da laifi guda na kisan kai wanda hukuncin sa kisa ne, wanda ya saba da sashe na 221 kundin “penal code”, na ...
Wasu yan Najeriya sun bayyana ra’ayin su kan shawarar da wani mai suna Chief Dokun Olumofin ya bayar cewa, a rika karɓar ...